EndSARS: Tsohuwar Sakatariyar Gwmanatin Amurka ta ja-kunnen Buhari da babbar murya October 21, 2020 An fara magana game da kashen-kashen ‘Yan #EndSARS da aka yi a Lekki, Legas. Hillary Clinton da Rihanna sun yi maza sun Allah-wadai da kashe masu zanga-zanga. Full Story